From Wikipedia, the free encyclopedia
Robert Anthony De Niro Jr. An haife shi 17 ga Agusta, 1943. Dan wasan kwaikwayo ne na Amurka. An san shi sosai don haɗin gwiwarsa tare da Martin Scorsese, ana daukarshi a daya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan kwaikwayo na zamaninsa. De Niro shi ne wanda ya karɓi kyatuttukan yabo daban-daban, ciki har da kyaututtuka na Academy guda biyu, lambar yabo ta Golden Globe, lambar yabo ta Cecil B. DeMille, da lambar yabo ta 'yan wasan kwaikwayo Guild Life Achievement Award . A cikin shekarar 2009, De Niro ya sami lambar yabo ta Kennedy Center Honor, kuma ya samu lambar yabo ta Shugaban kasa ta 'Yanci daga Shugaban kasar Amurka Barack Obama a 2016.
Robert De Niro | |||
---|---|---|---|
← Tim Burton (mul) - Nanni Moretti (mul) → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Robert Anthony De Niro | ||
Haihuwa | New York da Manhattan (mul) , 17 ga Augusta, 1943 (81 shekaru) | ||
ƙasa |
Tarayyar Amurka Italiya | ||
Mazauni |
Marbletown (en) Gardiner (en) | ||
Harshen uwa | Turanci | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Robert De Niro Sr. | ||
Mahaifiya | Virginia Admiral | ||
Abokiyar zama |
Diahnne Abbott (en) (28 ga Afirilu, 1976 - 1988) Grace Hightower (en) (17 ga Yuni, 1997 - 2018) | ||
Ma'aurata |
Charmaine Sinclair (en) Toukie Smith (en) | ||
Yara | |||
Karatu | |||
Makaranta |
Stella Adler Studio of Acting (en) HB Studio (en) P.S. 41 (en) Little Red School House and Elisabeth Irwin High School (en) Lee Strasberg Theatre and Film Institute (en) Rhodes Preparatory School (en) | ||
Harsuna | Turanci | ||
Malamai |
Lee Strasberg (en) Herbert Berghof (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | darakta, mai tsara fim, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, mai tsare-tsaren gidan talabijin, marubin wasannin kwaykwayo, stage actor (en) , jarumi, mai tsare-tsaren na finafinan gidan wasan kwaykwayo, mai tsarawa, darakta, producer (en) da marubuci | ||
Tsayi | 177 cm | ||
Muhimman ayyuka |
Taxi Driver (mul) The Godfather Part II (mul) The Untouchables (en) Goodfellas (en) Raging Bull (en) Casino (en) Cape Fear (en) The Irishman (mul) Heat (en) A Bronx Tale (en) The King of Comedy (en) Jackie Brown (en) Silver Linings Playbook (en) New York, New York (en) Killers of the Flower Moon (en) Once Upon a Time in America (en) The Deer Hunter (en) Awakenings (en) Bang the Drum Slowly (en) Meet the Parents (en) The Family (en) Brazil (en) The Mission (en) Hi, Mom! (en) Joker (en) The Good Shepherd (en) Mean Streets (en) | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Ayyanawa daga |
gani
| ||
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) | ||
Artistic movement |
crime film (en) thriller film (en) psychological thriller film (en) drama film (en) epic film (en) gangster film (en) action film (en) sport film (en) | ||
Imani | |||
Addini | Katolika | ||
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) | ||
IMDb | nm0000134 | ||
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.