New York (birni)

From Wikipedia, the free encyclopedia

New York (birni)
Remove ads

New York birni ne, da ke a jihar New York, a ƙasar Tarayyar Amurka. Shi ne babban birnin jihar New York. Bisa ga ƙidayar jama'a da akayi acikin shekara ta 2017, jimilar mutane 23,689,255 (miliyan ashirin da uku da dubu dari shida da tamanin da tara da dari biyu da hamsin da biyar). An gina birnin New York acikin shekara ta 1624.

Quick Facts Inkiya, Suna saboda ...
Remove ads
Thumb
New York.
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads