![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/51/Kashmir_Region_November_2019.jpg/640px-Kashmir_Region_November_2019.jpg&w=640&q=50)
Rikicin Kashmir
map / From Wikipedia, the free encyclopedia
Rikicin Jammu da Kashmir (Indiyanci: कश्मीर विवाद, Urdu: مسئلہ کشمیر) takaddama ce ta yanki a tsakanin kasashen Indiya da Pakistan. Indiya tana ayyana dukkan yankin da nata ne. A yanzu kuma tana da iko da kashi 43% na yankin, wanda ya hada da yankin Kashmir, Ladakh da kuma Siachen Glacier. Yayinda itakuma kasar Pakistan take da iko da kaso 45% na yankunan Jammu da Kashmir, wanda suka hada da yankunan Azad ta Kashmir da kuma yankunan arewacin Gilgit da Baltistan. Pakistan tace yakamata yayi zaben raba gardama a Kashmir domin tabbatar da samun ra'ayin jama'ar yankin akan kodai ya kasance a Pakistan ko Indiya ko kuma yasamu gashin kan sa.[1] [2]
Quick Facts Iri, Suna saboda ...
![]() | ||||
| ||||
Iri | yaƙi de Kashmir | |||
---|---|---|---|---|
Suna saboda | Kashmir | |||
Bangare na |
Indo-Pakistani wars and conflicts (en) ![]() | |||
Kwanan watan | 1947 | |||
Wuri | Kashmir, Jammu da Kashmir | |||
Ƙasa | Indiya da Pakistan | |||
Participant (en) ![]() | ||||
Adadin waɗanda suka rasu | 47,000 | |||
Has part(s) (en) ![]() | ||||
Indo-Pakistani war of 1947–1948 (en) ![]() Kargil War (en) ![]() insurgency in Jammu and Kashmir (en) ![]() Siachen conflict (en) ![]() 2014 India–Pakistan border skirmishes (en) ![]() 2016–2018 India–Pakistan border skirmishes (en) ![]() 2016 Kashmir unrest (en) ![]() Indo-Pakistani War of 1965 (en) ![]() |
Kulle