Raj Kapoor
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ranbir Raj Kapoor (14 Disamba 1924 - 2 ga Yunin shekarar 1988) dan fim ne na Indiya, mai shiryawa da kuma darakta kuma jarumi.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Peshawar (en) ![]() |
ƙasa |
British Raj (en) ![]() Indiya |
Mutuwa | New Delhi, 2 ga Yuni, 1988 |
Yanayin mutuwa | (Fuka) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Prithviraj Kapoor |
Mahaifiya | Ramsarni Kapoor |
Abokiyar zama |
Krishna Kapoor (en) ![]() |
Yara | |
Ahali |
Shammi Kapoor (en) ![]() ![]() |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Colonel Brown Cambridge School (en) ![]() St. Xavier's Collegiate School (en) ![]() |
Harsuna | Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, darakta, marubin wasannin kwaykwayo, editan fim da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini |
Hinduism (en) ![]() |
IMDb | nm0004292 |
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/17/Raj_Kapoor_and_Nargis.jpg/640px-Raj_Kapoor_and_Nargis.jpg)
Ana kallon Kapoor a matsayin ɗaya daga cikin manya kuma masu faɗa a ji a cikin masana'antar fina-finan Indiya. Kapoor ya lashe lambobin yabo da yawa. Waɗannan sun haɗa da Lambobin Yabo na Fina-finai guda 3 da Lambobin Yabo na 11 a Indiya. An zaɓi shi sau biyu don lambar yabo ta Palme d'Or a bikin nake ko'ina finafinai na Cannes Film Festival . Ayyukansa a cikin Awaara an lasafta shi ɗaya daga cikin manyan manyan wasanni goma da mujallar Time ta yi. Fina-Finan sa sun shahara a duk duniya, musamman a Asiya da Turai . An kira shi " Clark Gable na masana'antar fina-finan Indiya".
Gwamnatin Indiya ta karrama shi da Padma Bhushan a shekarar 1971.
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/76/Raj_Kapoor%27s_statue_at_Bombay%27s_Walk_of_Stars.jpg/640px-Raj_Kapoor%27s_statue_at_Bombay%27s_Walk_of_Stars.jpg)