Qara Qoyunlu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Qara Qoyunlu (Azeri: Qaraqoyunlular, قره قویونلولر; Farisawa: قره قویونلو) Ana kuma san su da Turkmen Na Bakar Tumaki masarautar Turkoman Musulmi[1][2][3] mabiya darikar Shi'a, wacce ta yi mulkin kasar da ta hada da Azerbaijan, Armeniya, arewa maso yammacin Iran, gabashin Turkiyya, da arewa maso gabashin Iraki daga shekara ta 1374 zuwa 1468.[4][5]
Quick Facts Wuri, Babban birni ...
Qara Qoyunlu | |||||
---|---|---|---|---|---|
قاراقویونلولار (az) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Tabriz, Erciş (en) da Mosul (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,000,000 | ||||
Harshen gwamnati |
Farisawa Azerbaijani (en) | ||||
Addini | Shi'a | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1375 | ||||
Rushewa | 1468 (Gregorian) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | absolutism (en) da absolute monarchy (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Tenge (en) |
Kulle