From Wikipedia, the free encyclopedia
Progressive Tailors Club, wani fim ne na siyasa a Najeriya wanda Biodun Stephen ya ba da Umarni kuma Niyi Akinmolayan da Victoria Akujobi suka shirya. Taurarin shirin sunhaɗa da Beverly Osu, Uzor Arukwe, Funnybone, da Blessing Jessica Obasi tare da Rachael Oniga, Lizzy Jay, Adedimeji Lateef, da Bolaji Ogunmola a matsayin masu tallafawa a shirin.[1][2]
An ɗauki fim din ne a birnin Legas da kewayen Najeriya. An fara haska shi a ranar 29 ga Oktoba, 2021.[3][4]
Fim ɗin ya tattauna ne da ƴan ƙungiyar Progressive Tailors Club, waɗanda suka taru a wani taro don zaɓar sabon shugabansu. Sun yi maganganu da yawa na haram akan hakan.
Shekara | Kyauta | Iri | Mai karɓa | Sakamako | Madogara |
---|---|---|---|---|---|
2022 | Africa Magic Viewers' Choice Awards | Best Actor in A Comedy | Femi Adebayo | Ayyanawa | [5] |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.