Priyanka Chopra
From Wikipedia, the free encyclopedia
Priyanka Chopra Jonas ( furuci [prɪˈjəŋka ˈtʃoːpɽa] ) ( née Chopra ; an haife ta a ranar 18 ga Yuli na shekarar, 1982) 'yar wasan Indiya ce, mawaƙiya, kuma mai daukan-nauyi ce. Ta taba lashe gasar sarauniyar kyau ta Miss World 2000, Chopra na daya daga cikin mafiya yawan masu karbar kudi a India da kuma shahara. Ta samu yabo da yawa, gami da lambar yabo ta Fina-Finan Kasa guda biyu da kuma Kyautar Filmfare biyar. A cikin shekarar 2016, Gwamnatin Indiya ta karrama ta da kyautar lambar yabo ta Padma Shri, kuma Time ta sanya ta a cikin mutum 100 masu tasiri a duniya, kuma a cikin shekaru biyu bayan nan, Forbes ta sanya ta a cikin Mata 100 Mafiya karfi a Duniya .
Quick Facts UNICEF Goodwill Ambassador (en), Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
2010 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Jamshedpur (en) ![]() | ||
ƙasa | Indiya | ||
Mazauni | New York | ||
Harshen uwa |
Turanci Harshen Hindu | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Nick Jonas (en) ![]() | ||
Ma'aurata |
Nick Jonas (en) ![]() | ||
Ƴan uwa |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
La Martiniere Lucknow (en) ![]() John F. Kennedy High School (en) ![]() North Central High School (en) ![]() | ||
Harsuna |
Harshen Hindu Turanci Marati | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
Mai gasan kyau, ɗan wasan kwaikwayo, fashion model (en) ![]() ![]() | ||
Tsayi | 167 cm | ||
Kyaututtuka | |||
Artistic movement |
pop music (en) ![]() | ||
Yanayin murya |
mezzo-soprano (en) ![]() | ||
Kayan kida | murya | ||
Jadawalin Kiɗa | Island Records | ||
Imani | |||
Addini |
Hinduism (en) ![]() | ||
IMDb | nm1231899 | ||
![]() |
Kulle
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/ca/Vidya_Balan%2C_Shahrukh_Khan%2C_Priyanka_Chopra.jpg/320px-Vidya_Balan%2C_Shahrukh_Khan%2C_Priyanka_Chopra.jpg)