From Wikipedia, the free encyclopedia
Sada " Pepe N'Diaye, (an haife shi a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Maris, shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in biyar 1975) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal, wanda ya buga wasan gabanka .[1]
Pepe N'Diaye | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 27 ga Maris, 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
N'Diaye ya zura kwallo a wasansa na farko a gasar kwallon kafa ta Southend United a ranar goma sha takwas 18 ga watan Oktoba shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da bakwai 1997, a gida a gidan Park zuwa Plymouth Argyle a cikin nasara da ci ukku da biyu 3-2. Ya yi gwaji tare da Tranmere Rovers a cikin Oktoba shekarar alif dubu biyu da daya 2001. [2]
Ya koma kulob dinsa na farko, Les Ulis, a cikin shekarar alif dubu biyu da bakwai 2007. [3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.