Oron Museum
From Wikipedia, the free encyclopedia
Oron Museum, sanannen gidan kayan tarihi ne na yawon shakatawa na, daya daga cikin Museums a cikin Oron, Nigeria.[1] An kafa gidan tarihin ne a cikin shekarar 1958 don ɗaukar sanannun jigogi na kakanni ɗari takwas (Ekpu Oro) na mutanen Oron waɗanda aka, yi imanin suna cikin mafi tsufa kuma mafi kyawun sassaƙaƙen itace a Afirka. [2] A lokacin yakin basasa, an wawashe da yawa daga cikin sassaken katako, kuma gidan kayan tarihi an barna ta shi sosai.[3][ana buƙatar hujja]A cikin shekarar 1975, an sake buɗe sa kuma a yau yana ɗauke da ragowar sassaƙaƙen katako da sauran kayan ƙabilu daga ko'ina a cikin ƙasar Najeriya.[4] Gidan tarihin kuma yana baje kolin bunkers da aka yi amfani da shi a lokacin yakin basasa da kuma ƙauyen masu crafts.[5]
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Oron Museum | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Kolombiya |
Department of Colombia (en) | Cundinamarca Department (en) |
Babban birni | Bogotá |
Coordinates | 4°36′07″N 74°04′19″W |
History and use | |
Opening | 1968 |
Ƙaddamarwa | 2002 |
Open days (en) | Tuesday to Sunday (en) |
Visitors per year (en) | 500,000 |
Contact | |
Address | Cra. 6 ##15-88, Bogotá |
Offical website | |
|
Kulle