Nasarawa (Kano)
ƙaramar hukuma a jihar Kano, Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Nasarawa Ƙaramar hukuma ce a Jihar Kano, Nijeriya. Tana ɗaya daga cikin manyan birane na Jihar Kano, sannan kuma Nasarawa na ɗaya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwamnatin Jihar Kano. Cibiyar karamar hukumar Nasarawa na nan a garin Bompai, Kano.[1]
Quick Facts Wuri, Labarin ƙasa ...
Nasarawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 34 km² |
Kulle
Ƙaramar hukumar Nasarawa na da girman kimanin 34 km2 tare da yawan jama'a mutum 678,669 dangane da kidayar shekara ta 2006. Tana da lamban wasika kamar haka 700.[2]