Najeriya a gasar Commonwealth ta 2022
From Wikipedia, the free encyclopedia
Najeriya ta fafata a gasar Commonwealth ta 2022 da aka gudanar a Birmingham, Ingila daga 28 ga Yuli zuwa 8 ga watan Agusta na shekarar 2022.[1] Wannan dai shi ne karo na 15 da Najeriya ta i buga a gasar Commonwealth.[2]
Quick Facts Bayanai, Participant in (en) ...
Najeriya a gasar Commonwealth ta 2022 | |
---|---|
nation at sport competition (en) | |
Bayanai | |
Participant in (en) | 2022 Commonwealth Games (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Kwanan wata | 2022 |
Kulle
Nnamdi Chinecherem da Folashade Oluwafemiayo sune masu rike da tutar ƙasar a yayin bikin bude taron.[3]