![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/8e/Epe.jpg/640px-Epe.jpg&w=640&q=50)
Mutum-mutumin Kifi, Epe
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mutum- mutumin Kifi, wanda a hukumance ake masa lakabi da Mutum-Mutumin Kifi, Epe wato The Fish, Epe, wani mutum-mutumi ne na manyan kifaye guda biyu, wanda gwamnatin jihar Legas ta gina a mahadar titin Epe daga Lekki zuwa Epe, Legas.[1][2] An ɗora wannan sassaken ne a kan wani katafaren wuri tare da kalmar "EPE" a gefensa.[3] Gwamnan Jihar Legas Akinwunmi Ambode ya kaddamar a ranar 8 ga watan Nuwamba,na shekara ta 2017,[4] mai sassaka Hamza Attah ya kuma bayyana muhimmancin al’adun Epe a matsayin gidan kamun kifi kuma abin tunawa ya bayyana Epe na zamani a matsayin wurin fitar da kifi a Legas., lura da cewa kamun kifi shine babban sana'ar 'yan asalin.[5][6][7]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Bayanai, Farawa ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
statue (en) ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1997 | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Nau'in |
public art (en) ![]() | |||
Depicts (en) ![]() | kifi | |||
Unveiled by (en) ![]() | Akinwunmi Ambode | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Lagos | |||
Gari | Epe |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/dc/Fish_Statue_Epe.jpg/640px-Fish_Statue_Epe.jpg)