Mutanen Aklanon
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mutanen Aklanon sune ƙungiyar ƙabilanci waɗanda suka zauna a lardin Aklan. Suna cikin ƙungiyar kabilanci mai faɗin Bisaiya, waɗanda suka zama ƙungiyar ƙabilanci mafi girma ta Filipino.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.