Musa ibn Jafar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Musa bn Jafar,wanda aka fi sani da Al-Qazim (wanda ke sarrafa fushinsa) shi ne Imami na Shi'a na bakwai, bayan mahaifinsa Jafar bn Muhammad. Hakanan ana girmama shi sosai a tsakanin Ahlus-Sunnah, waɗanda suke masa kallon mashahurin malami. [1] [2] An sami rarrabuwa a cikin Shiaswa kan batun Imamanci . Ismaili sun ce Ismail ibn Jafar, babban ɗan Jafar ibn Muhammad ya kamata ya zama imami na gaba yayin da babbar ƙungiyar Jafari (ko 'Yan- sha-biyu ) suka ɗauki Musa bin Jafar a matsayin limami na gaba.
Quick Facts 7. Limamai Sha Biyu, Rayuwa ...
Musa ibn Jafar | |||
---|---|---|---|
765 - 799 ← Jafar ibn Muhammad - Ali ibn Musa → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Al-Abwa (en) , 8 Nuwamba, 745 (Gregorian) | ||
ƙasa | Daular Abbasiyyah | ||
Mutuwa | Kadhimiya (en) , 30 ga Augusta, 799 | ||
Makwanci | Al-Kadhimiya Mosque (en) | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai (dafi) | ||
Killed by | Q12188564 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Jafar ibn Muhammad | ||
Mahaifiya | Q5709703 | ||
Abokiyar zama | Ummul Banīn Najmah (en) | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Fatima Bint Jafar (en) , Umm Farwah Bint Jafar (en) , Asmaa Bint Jafar (en) , Ali Abbas ibn Jafar (en) , Isma'il ibn Jafar (en) , Isḥâq ibn Ja'far al-Sadiq (en) , Abdullah al-Aftah (en) , Muhammad ibn Ja'far al-Sadiq (en) da Ali al-Uraidhi ibn Ja'far al-Sadiq (en) | ||
Malamai | Jafar ibn Muhammad | ||
Ɗalibai | |||
Sana'a | |||
Sana'a | Malamin akida da Liman | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle