Muhammad Rumfa
From Wikipedia, the free encyclopedia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Muhammad RumfaMuhammad Rumfa (Taimako·bayani) Yakasance shine Sultan din Sultanate of Kano,[1] wanda take a Jihar Kano, Yankin Arewacin, Nijeriya A yanzu akwai dalilin dake nuna cewar Muhammad Rumfa yayi hijira ne daga kasar Daura, da dadewa kafin Bagauda. Yayi mulki tun daga shekara ta alif dari hudu da sittin da uku (1463 har zuwa shekara ta alif dari hudu da casa'in da tara 1499).[2] Daga abubuwan da Rumfa yacimma yi sune, kara fadin ganuwar garin Kano, Gina babban fada (Gidan Rumfa), da kuma sanya bayi cikin ayyukan gwamnatin masarautar.kuma da taimakon sa wurin ganin daukacin yan kasar ta Kano sun koma Musulunci.
Muhammad Rumfa | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.