Ɗan'wasan damben Amurka, mai taimako da kare hakkin ƴan'adam From Wikipedia, the free encyclopedia
Muhammad Ali (sunan yanka Cassius Marcellus Clay Jr.; an haife shi a ranar 17 ga Watan Janairu, shekarar 1942 ya rasu; a ranar 3 ga Watan yuni ,shekarar 2016) dan wasan dambe ne dan kasar Amurika. Yana daga cikin manyan yan damben duniya. a shekarar 1999, muhimmiyar mujallar wasanni ta bawa Muhammad Ali matsayin babban dan wasa na karni. yadau gasar damben masu nauyi matakin karshe a duniya har sau uku. Hakanam ma Ali ya yacinye gwal a gasar wasanni ta Olympics a shekara ta 1960 a birnin Roma. Ana ganin Ali da muhimmancin gaske.
Muhammad Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Cassius Marcellus Clay, Jr. |
Haihuwa | Louisville (en) , 17 ga Janairu, 1942 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Scottsdale (en) Cherry Hill (en) |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Mutuwa | Scottsdale (en) , 3 ga Yuni, 2016 |
Makwanci | Cave Hill Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cutar huhu) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Cassius Marcellus Clay Sr. |
Mahaifiya | Odessa Grady Clay |
Abokiyar zama |
Sonji Roi (en) (14 ga Augusta, 1964 - 10 ga Janairu, 1966) Khalilah Ali (17 ga Augusta, 1967 - 1977) Veronica Porché Ali (en) (1977 - 1986) Yolanda Williams (en) (19 Nuwamba, 1986 - 3 ga Yuni, 2016) |
Yara |
view
|
Ahali | Rahman Ali (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Santa Monica College (en) Central High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Malamai |
Jhoon Rhee (en) George Dillman (en) |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) , autobiographer (en) , gwagwarmaya da author (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 191 cm |
Kyaututtuka | |
Jadawalin Kiɗa | Columbia Records (mul) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0000738 |
ali.com |
An haife shi a Louisville, inda aka rada masa sunan banan shi Cassius Marcellus Clay Sr. Ali ya sake suna bayan ya musulinta a shekara ta 1965. Saboda addinin sa Ali baiyi wasaba a lokacin yakin Vietnam. Wannan lamarin ya kara fito da Ali fili. Ali yabar wasanni a shekarar 1981. A farkon shekarun 1980 aka gano Ali yana dauke da cuta.[1][2] Ali yayi suna sosai bisa ga aiyukansa na taimako, sadaka da jinkan al'uma.
Muhammad Ali ya shiga Musulunci a shekarar 1960.
Muhammad Ali yayi aure sau hudu ne a rayuwar sa. Kuma yana da yaya mata bakwai da maza biyu.
A ranar 20 ga watan Disamba ,shekarar 2014, Aka kai Ali asibiti.[3] A Janairu 15, 2015 aka sake maisasshe shi.[4][5] Kashe gari aka sallame shi.[6]
An samu Ali yana dauke da cutar ':Parkinson's disease.[7] Ali ya rasu Yunk 3, 2016, yana da shekaru 74.[8]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.