Moataz Zemzemi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Moataz Zemzemi (an haife shi a ranar 7 ga watan Agusta shekarata 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Tunisiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Niort ta Ligue 2 da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tunisia.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tunis, 7 ga Augusta, 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Kulle