Ana bada alamar tauraro daga kwara ɗaya har zuwa 5, a wasu ƙasashen kuma suna kai wa har tararo 6. From Wikipedia, the free encyclopedia
Military star ranking: Matsayi ne a aikin soja wanda ake badawa ko saka alamar tauraro ga jami'in sojoji. Tsari ne na nuna girman matsayin soja, ana amfani da tsarin bada alamar tauraron ne daga tauraro kwara ɗaya har zuwa tauraro na 6, a galibin ƙasashen turawa, don bayyana matsayin janar da jami'an flag officer. A ɓangaren sojojin NATO, wannan matsayi na alamar taurarin, na dai-dai da matsayin OF-6–10.[1]
Matsayi mai tauraro biyar yawanci shine mafi girman matsayi na janar ko jami'in flag officer[2] Wannan matsayi yawanci babban hafsan soja ne, janar na sojoji, Admiral na rundunar jiragen ruwa ko kuma marshal na sojojin sama.[3]
Matsayi mai tauraro uku yawanci shine matsayi na uku mafi girma na janar ko jami'in flag officer.[4]
Matsayin taurari ukku yawanci shine matsayi na biyu mafi girma na janar ko jami'in flag officer.[5]
Matsayin taurari huɗu yawanci shine matsayi na biyu mafi girma na janar ko jami'in flag officer.[6]
Domin sanin cikakken ikon jam'i mai matsayin tauraro kwara biyar duba nan: >> Five-star rank <<, inda a wasu galibin kasashe wannan matsayi ne iya ƙololuwar girman soja.
Matsayi mai tauraro biyar yawanci shine mafi girman matsayi na janar ko jami'in flag officer.[7]. Wannan matsayi yawanci babban hafsan soja ne, janar na sojoji, Admiral na rundunar jiragen ruwa ko kuma marshal na sojojin sama.
Domin sanin cikakken ikon jam'i mai matsayin tauraro kwara 6 duba nan >>> Six-star rank
A cikin Rundunar Sojan Amurka, matsayi mai tauraro shida shine wanda aka tsara nan da nan ya zarce matsayi na tauraro biyar, mai yiyuwa ne Janar na Sojoji ko Admiral na Sojan Ruwa ya sanya shi ; duk da haka, sojoji ko Majalisa ba su taɓa sanin wannan alaƙar a hukumance ba.
Star rank | Tauraro 5 | Tauraro 4 | Tauraro 3 | Tauraro 2 | Tauraro 1 | Ref.[lower-alpha 1] |
---|---|---|---|---|---|---|
Samfuri:Country data Australia | [8] [9] | |||||
General | Lieutenant general | Major general | Brigadier | |||
Samfuri:Naval | [8] [9] | |||||
Admiral | Vice admiral | Rear admiral | Commodore | |||
Samfuri:Country data Australia | [8] [9] | |||||
Air chief marshal | Air marshal | Air vice-marshal | Air commodore | |||
Matsayin Tauraro | Tauraro 5 | Tauraro 4 | Tauraro 3 | Tauraro 2 | Tauraro 1 | Ref.[lower-alpha 1] |
Bangladesh Army | [10] – | |||||
General জেনারেল |
Lieutenant general লেফটেন্যান্ট জেনারেল |
Major general মেজর জেনারেল |
Brigadier general ব্রিগেডিয়ার জেনারেল | |||
Bangladesh Navy | [10] [11] | |||||
Admiral | Vice admiral | Rear admiral | Commodore | |||
Bangladesh Air Force | [10] [12] | |||||
Air chief marshal | Air marshal | Air vice-marshal | Air commodore | |||
Star rank | Tauraro 5 | Tauraro 4 | Tauraro 3 | Tauraro 2 | Tauraro 1 | Ref.[lower-alpha 1] |
Pakistan Army | [13] – | |||||
Field marshal فیلڈ مارشل |
General جنرل |
Lieutenant general لیفٹیننٹ جنرل |
Major general میجر جنرل |
Brigadier بریگیڈیئر | ||
Pakistan Navy | [13] – | |||||
Admiral ایڈمرل |
Vice admiral وائس ایڈمرل |
Rear admiral بحریہ کا امیر |
Commodore کموڈور | |||
Pakistan Air Force | [13] – | |||||
Air chief marshal | Air marshal | Air vice marshal | Air commodore | |||
Star rank | Tauraro 5 | Tauraro 4 | Tauraro 3 | Tauraro 2 | Tauraro 1 | Ref.[lower-alpha 1] |
Sri Lanka Army | [14] [15] | |||||
Field marshal | General | Lieutenant general | Major general | Brigadier | ||
Samfuri:Naval | Samfuri:Nobreak | Samfuri:Nobreak | Samfuri:Nobreak | [14] [15] | ||
Admiral | Vice admiral | Rear admiral | Commodore | |||
Sri Lanka Air Force | [14] [15] | |||||
Air Chief Marshal | Air Marshal | Air Vice-Marshal | Air Commodore | |||
Star rank | Tauraro 5 | Tauraro 4 | Tauraro 3 | Tauraro 2 | Tauraro 1 | Ref.[lower-alpha 1] |
British Army | [3] – | |||||
Field marshal | General | Lieutenant-general | Major-general | Brigadier | ||
Royal Navy | [3] [16] | |||||
Admiral of the Fleet | Admiral | Vice admiral | Rear admiral | Commodore | ||
Royal Air Force | [3] [17] | |||||
Marshal of the RAF | Air chief marshal | Air marshal | Air vice-marshal | Air commodore | ||
Star rank | Tauraro 5 | Tauraro 4 | Tauraro 3 | Tauraro 2 | Tauraro 1 | Ref.[lower-alpha 1] |
Tarayyar Amurka Army | [18] [19] | |||||
General of the Army | General | Lieutenant general | Major general | Brigadier general | ||
United States Navy | [18] [19] | |||||
Fleet admiral | Admiral | Vice admiral | Rear admiral | Rear admiral (lower half) | ||
Tarayyar Amurka Air Force | [18] [19] | |||||
General of the Air Force | General | Lieutenant general | Major general | Brigadier general | ||
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.