Mary Twala
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mary Kuksie Twala (an haife ta a ranar 14 Satumban shekara ta 1939 - ta mutu a ranar 4 ga watan Yulin shekara ta 2020) yar wasan Afirka ta Kudu ce. A cikin 2011, an zaɓe ta don Kyautar Kwalejin Ilimin Fina-Finan Afirka don Mafi kyawun Jaruma a Matsayin Taimakawa .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Mary Twala | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Soweto (en) , 14 Satumba 1939 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | Johannesburg, 4 ga Yuli, 2020 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ndaba Mhlongo |
Yara | |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm0878500 |
Kulle