Maitatsine
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mohammed Marwa (mutuwa 1980), an kuma fi sanin shi da lakabinsa wato Maitatsine, ya kasance Malamin musulunci ne sai dai ba Malamin kirki ba wanda baiyi amfani da Ilimin shi ba, a Najeriya Maitatsine da da Hausa ma'ana wanda aka tsine mawa[1] Masu bin sa ana kiransu da Ƴan Tatsine.[2]