Shugaban Hukumar Zaɓen Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Mahmood Yakubu Dan Nijeriya ne, Malami kuma shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya wato (INEC) mai ci Ayanzu.[1] shugaban kasa Muhammadu Buhari yanada shi shugaban ci a shekarar 21 Octoban 2015, ya maye gurbin Amina Zakari, wanda tarike shugaban ci na wuchan gadi.[2]
Mahmood Yakubu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jihar Bauchi, 1962 (61/62 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Oxford Category:Alumni of Wolfson College, Cambridge (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.