Madih Belaid (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 1974), ɗan fim ne na ƙasar Tunisian . An fi saninsa da darektan shirye-shiryen talabijin da aka yaba da su da fina-finai Naouret El Hawa, Al Akaber da Allo. [1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kulle