Lima
From Wikipedia, the free encyclopedia
Lima birni ne, da ke a yankin Lima, a ƙasar Peru. Shi ne babban birnin ƙasar Peru kuma da babban birnin yankin Lima. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane kimanin 8 890 792 (miliyan takwas da dubu dari takwas da tisa'in da dari bakwai da tisa'in da biyu). An gina birnin Lima a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issah.[1]
- San Isidro, Lima 2013
- Piedra basal andina
- Estadio Nacional, Lima, Perú, 2015
- Monumento a Alfredo Salazar Southwell, Lima, 2017
- Miembros de la Infantería, calle Jirón Junín, Lima, Perú, 2015
- San Francisco de Asis, Lima
Quick Facts Take, Wuri ...
Lima | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Take | Himno de Lima (en) (7 Oktoba 2010) | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Peru | ||||
Region of Peru (en) | Lima Department (en) | ||||
Province of Peru (en) | Lima province (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,943,800 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 3,721.09 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,672.28 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Rímac River (en) | ||||
Altitude (en) | 154 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Francisco Pizarro (en) | ||||
Ƙirƙira | 18 ga Janairu, 1535 | ||||
Patron saint (en) | Rose of Lima (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Rafael López Aliaga (en) (1 ga Janairu, 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 15001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−05:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 51 1 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | munlima.gob.pe |
Kulle