![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/66/Licypriya.jpg/640px-Licypriya.jpg&w=640&q=50)
Licypriya Kangujam
From Wikipedia, the free encyclopedia
Licypriya Kangujam ( ꯂꯤꯁꯤꯄ꯭ꯔꯤꯌꯥ ꯀꯥꯡꯉꯨꯖꯝ Meitei :</link> , IPA: [lisipi kaŋŋud͡ʒɐm ]</link>; an haife ta 2 Oktoba 2011) 'yar gwagwarmayar kare muhalli ce daga Indiya. Ɗaya daga cikin matasa masu gwagwarmayar sauyin yanayi a duniya, tayi jawabi ga shugabannin duniya a taron Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi na 2019 a Madrid, Spain, inda ta nemi su ɗauki matakin sauyin yanayi cikin gaggawa. Licypriya ta daɗe tana fafutukar ganin an shawo kan sauyin yanayi a Indiya tun daga shekarar 2018, don samar da sabbin dokoki don dakile yawan gurbacewar yanayi a Indiya, da kuma sanya wajabta ilimin canjin yanayi a makarantu. An ɗauke ta a matsayin Greta Thunberg ta Indiya, kodayake ba ta son amfani da wannan kalmar.
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/5c/Licypriya_with_UN_Secretary_General2.jpg/640px-Licypriya_with_UN_Secretary_General2.jpg)
Licypriya Kangujam | |||
---|---|---|---|
![]() Licypriya Kangujam at the United Nations Asia-Pacific Climate Week 2019 in Bangkok, Thailand on 5 September 2019. | |||
Haihuwa |
Licypriya Kangujam (2011-10-02) 2 Oktoba 2011 (shekaru 12) Bashikhong Village, Manipur, India | ||
Aiki | Student, environmental activist | ||
Shekaran tashe | 2018–present | ||
Iyaye(s) |
| ||
Dangi | Chinglensana Kangujam (uncle) | ||
Lamban girma |
| ||
|
Licypriya ta fara bada shawarwari game da canjin yanayi acikin Yuli 2018.[2] A ranar 21 ga Yuni 2019, wahayi daga Greta Thunberg, Licypriya ta fara kwashe mako guda a wajen majalisar dokokin Indiya don jawo hankalin Firayim Minista Narendra Modi don zartar da dokar sauyin yanayi a Indiya.