Remove ads
From Wikipedia, the free encyclopedia
Asibitin Koyarwa na Jami'ar Jihar Legas wanda aka fi sani da LASUTH asibitin koyarwa ne mallakar gwamnati a jihar Legas, Najeriya, wanda ke da alaƙa da Jami'ar Jihar Legas. Tana cikin Ikeja-babban birnin jihar. [1]
Lagos State University Teaching Hospital | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Lagos State University Teaching Hospital |
Iri | medical organization (en) , Asibiti, tertiary referral hospital (en) da medical facility (en) |
Masana'anta | Kula da lafiya |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turancin Birtaniya da Turanci |
Mamallaki | Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Legas da Jami'ar Jihar Lagos |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1955 |
lasuth.org.ng |
LASUTH kuma tana raba gine-gine tare da Kwalejin Magunguna, Jami'ar Jihar Legas. An kafa asibitin a shekarar 1955, daga wata karamar cibiyar kula da lafiya ta tsohon yankin yamma. An maida ta asibitin koyarwa a watan Yuli 2001.[2][3] [4]
A ranar 12 ga watan Nuwamba 2015, an yi nasarar dashen koda na farko a asibiti.[5] [6]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.