From Wikipedia, the free encyclopedia
Kyautatawa da turanci Kindness wata dabi'a ce dake kunshe da kyawawan dabi'un dake tattare da wani, kamalarsa, da nuna kula da matsuwa akan wasu. Ana ganin kirki ne, da ingancin nagarta ga mutum a yawan cin al'adu da addinai daban-daban (duba Kyawawan dabi'u a Addini).[1]
Kyautatawa | |
---|---|
Emotion da kirki | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | positive emotion (en) |
Bangare na | theological virtue (en) da Seven virtues (en) |
Facet of (en) | addini da empathy (en) |
Has characteristic (en) | smile (en) |
Hannun riga da | cruelty (en) |
Acikin littafi na II na "Rhetoric", Aristotle ya bada ma'anar Kyautatawa amatsayin "taimako ga wani, badan asaka maka da komi ba, ko dan amfanin wanda yayi kyautar, amma kawai sai dai dan amfanin wanda aka taimakawa".[2] Nietzsche na ganin Kyautatawa da Soyayya sune itatuwan magani da sukafi gyara huldar mutane".[3] Ansanya Kyautatawa daga cikin Knightly Virtues.[4] Acikin karantarwar Meher Baba, Allah shine kyautatawa: yace, "Allah yana da kyautatawa sosai wanda ba zaka taba sanin iya adadin kyautatawar sa ba!"[5]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.