Kwallon kafa a Equatorial Guinea
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙwallon ƙafa ita ce mafi shaharar wasanni a Equatorial Guinea. A lokacin mulkin mallaka na Spain ne ƙwallon ƙafa ta isa Equatorial Guinea . [1][2] Wasan ƙwallon ƙafa yanzu ya zama abin farin jini sosai a ƙasar.[3] Kwanan nan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar ta yi wasu sakamako masu ban mamaki.[4][5] A wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekarar 2006 Togo (wacce daga baya ta samu gurbin shiga gasar cin kofin duniya) an doke ta da ci 1-0, kuma a gasar neman shiga gasar cin kofin Afrika ta doke Kamaru da ci 1-0.
Quick Facts Bayanai, Facet of (en) ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
sport in a geographic region (en) ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) ![]() | ƙwallon ƙafa | |||
Wasa | ƙwallon ƙafa | |||
Ƙasa | Gini Ikwatoriya | |||
Wuri | ||||
|
Kulle
Equatorial Guinea ce ta ɗauki nauyin gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 2012 tare da Gabon, kuma ita ce ta karɓi bakuncin gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2015 .