![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/94/Mbombela_Stadium_crowd_leaving.jpg/640px-Mbombela_Stadium_crowd_leaving.jpg&w=640&q=50)
Kwallon kafa a Afirka ta Kudu
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙwallon ƙafa, kamar yadda ake kira da yawa a Afirka ta Kudu, ita ce wasan da ya fi shahara a ƙasar kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu (Bafana Bafana) ita ce ƙungiyar wasanni mafi soyuwa ga al'ummar sai kuma ƙungiyar rugby da wasan kurket[1] . Hukumar da ke kula da ƙwallon ƙafa ita ce Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka ta Kudu (SAFA),[2] yayin da Hukumar Kwallon Kafa ta Firimiya ita ce kungiyar da ke da alhakin tafiyar da sassan ƙwararrun ƙasar guda biyu, wato rukunin Premier Afirka ta Kudu da na National First Division . Babbar gasar cin kofin sune Nedbank Cup, Telkom Knockout, da kuma MTN 8 Cup.
Quick Facts Bayanai, Facet of (en) ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
sport in a geographic region (en) ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) ![]() | ƙwallon ƙafa | |||
Wasa | ƙwallon ƙafa | |||
Ƙasa | Afirka ta kudu | |||
Wuri | ||||
|
Kulle