Kwale-kwale
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kwale-kwale wani nau'in ƙiran-ruwa ne, kuma ƙarami mara nauyi, ƙiran sa kan tsuke a ƙarshensa na gaba da baya, sannan yana da buɗaɗɗen sama.[1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Kwale-Kwale | |
---|---|
boat type (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | rowing boat (en) |
Name (en) | kom |
Wasa | canoeing and kayaking (en) |
Kulle