![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/fc/Flag_of_Seychelles.svg/langha-640px-Flag_of_Seychelles.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar kwallon kafa ta Seychelles
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Seychelles, wadda ake yi wa lakabi da Pirates, tana wakiltar Seychelles a wasan ƙwallon ƙafa na duniya kuma Hukumar kula da wasan Ƙwallon Ƙafa ta Seychelles (SFF) ce ke tafiyar da ita. SFF ta kasance memba a Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka (CAF) tun a shekarar 1986, kuma memba a FIFA tun a shekarar 1986.[1] Filin wasan gida na ƙungiyar shi ne Stade Linité mai ɗaukar nauyi 10,000 da ke Roche Caiman a bayan Victoria, babban birnin Seychelles. [1]
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Seychelles |
Mulki | |
Mamallaki |
Seychelles Football Federation (en) ![]() |
Kulle