![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/43/Flag_of_Mauritania.svg/langha-640px-Flag_of_Mauritania.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Mauritania
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Mauritania, ba ta buga wasa ko daya da FIFA ta amince da ita ba. Hukumar kwallon kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya ba ta tallafa wa wasan kwallon kafa na mata kuma akwai karancin damar da mata za su iya buga wasan.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Muritaniya |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya |
Kulle