Kogin Massa (Maroko)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kogin Massa ( Berber : ⴰⵙⵉⴼ ⵏ ⵎⴰⵙⵙⵜ,Larabci: واد ماسة </link> ) kogi ne a kudancin Maroko dake yankin Sous. Ya samo asali daga Anti-Atlas kuma yana gudana arewa maso yamma yana ƙarewa a cikin Tekun Atlantika a wurin shakatawa na Souss-Massa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts General information, Tsawo ...
Kogin Massa | |
---|---|
| |
General information | |
Tsawo | 120 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 30°04′48″N 9°40′17″W |
Kasa | Moroko |
Territory | Moroko |
Hydrography (en) ![]() | |
Ruwan ruwa |
Massa River basin (en) ![]() |
Tabkuna |
Youssef Ben Tachfine reservoir (en) ![]() |
River source (en) ![]() |
Anti-Atlas (en) ![]() |
River mouth (en) ![]() | Tekun Atalanta |
Kulle