Lulonga ( Faransanci : Rivière Lulonga) kogi ne dake a lardin Equateur na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Kogin na da nisan kusan kilomita 200km daga farkonsa a garin Basankusu. Lopori da Maringa sun haɗu don kafa Lulonga a can. Kogin Lulonga yana gudana zuwa cikin kogin Kongo a ƙauyen Lulonga.[1]
Kogin Lulonga | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 180 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 0°38′40″N 18°22′58″E |
Kasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Territory | Équateur (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) | |
Watershed area (en) | 77,000 km² |
Ruwan ruwa | Kongo Basin |
River mouth (en) | Kogin Congo |
Nassoshi
Wikiwand in your browser!
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.