Kimiyar al'umma
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kimiyar al'umma, abinda ake da Sociology a takaice a yaren Turanci. Wannan wani fanni ne na kimiya mai zaman kansa wanda yake bayani akan al'ummomin mutane da abinda yake da alaka dasu na ilmi, tarihi, cigaba, shugabanci da kuma rassa masu amfani na al'ummma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
kimiyar al'umma | |
---|---|
academic discipline (en) da academic major (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Kimiyyar zamantakewa |
Karatun ta | history of sociology (en) , sociology of sociology (en) da philosophy of sociology (en) |
Tarihin maudu'i | history of sociology (en) da timeline of sociology (en) |
Gudanarwan | sociologist (en) |
ACM Classification Code (2012) (en) | 10010461 |
Kulle