![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/84/Tiebele_village_in_Burkina_Faso_04.jpg/640px-Tiebele_village_in_Burkina_Faso_04.jpg&w=640&q=50)
Kassena
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mutanen Kassena wata kabila ce da ke kan iyakar Ghana da Burkina Faso. Suna magana da yaren Kasem. Shugabansu yana zaune a garin Tiébélé. Kasenna na da alaka ta ƙut da ƙut da mutanen Nankanni kuma an hada su wuri guda don kafa gundumar gudanarwa ta Kassena-Nankana a 1936.[1] Tun daga shekarar 2008 yankin (Kassena-Nankana) ya ƙunshi gundumomi biyu: Kassena Nankana Yamma da Kassena Nankana Gabas.[2][3]
Quick Facts Yankuna masu yawan jama'a ...
![]() | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Burkina Faso da Ghana |
Kulle
Quick Facts Yankuna masu yawan jama'a, Harsuna ...
![]() | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Masarautar Dagbon, Ghana da Burkina Faso | |
Harsuna | |
Harshen Kasem, Farasanci | |
Addini | |
Islam da Kiristanci |
Kulle