From Wikipedia, the free encyclopedia
Karim Lamido Karamar hukuma ce, wadda takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wanda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya. hedkwatarta tana a cikin garin Karim Lamiɗo a 9°18′00″N 11°12′00″E.
Karim Lamido | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Taraba state | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 6,620 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tana da yanki da yakai girman eka 6,620 km2 da yawan jama'a da suka kai 195,844 a ƙidayar 2006.
Iyakar Kudancin Karim Lamido ita ce kogin Benue kuma wasu magudanan ruwa na wannan kogin suna ratsa shi.
Lambar gidan waya ta yankin ita ce 662.[1]
Karim Lamido yana da kabilu daban-daban da suka hada da Karimjo, Wurkun, Jenjo, Bambuka, Munga, kodei, Dadiya, Bandawa da fulani. Ya ƙunshi unguwannin siyasa kusan 11, wasu daga cikinsu sune Karim 'A', Karim 'A', Jen Ardido, Jen Kaigama, Muri A, Muri B, Muri C, da dai sauransu.
Karim Lamiɗo yana da kwanaki 154.58 (42.35% na lokacin) a kowace shekara kuma yana da matsakaicin 31.83 ° C, wanda ya fi 2.37% zafi fiye da matsakaicin kasa ga Najeriya.[2][3][4][5]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.