Kafancan
Gari ne a jihar Kaduna, Nigeria / From Wikipedia, the free encyclopedia
Kafancan Gari ne a ƙarƙashin ƙaramar hukumar Jema'a dake kudancin jahar Kaduna ta tsakiyar Taraiyar Najeriya. Mafiya yawancin mazauna garin mabiya addinin Kirista ne[1]. Akwai mahaɗa da kuma babbar tashar jirgin ƙasa wadda ta haɗa Fatakwal, Inugu, Kafancan, Kuru Bauchi har zuwa Maiduguri. a Shekara ta 2007 a kidayar mutanen Kafancan ya kai mutane kimanin 83,092.[2]
Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Kafancan | ||||
---|---|---|---|---|
Fantswam (kcg) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna | |||
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Jema'a | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 83,092 (2007) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 739 m | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Shugaban ƙasa | Josiah Tagwai Kantiyok (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 801 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle