![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/05/Un-niger.png/640px-Un-niger.png&w=640&q=50)
Juyin mulkin Nijar 2023
From Wikipedia, the free encyclopedia
A ranar 26 ga watan Yulin shekara ta 2023, sojoji daga masu gadin fadar shugaban ƙasar, Nijar suka tsare shugaba Mohamed Bazoum, yayin da kuma wasu gungun sojoji suka sanar da hambarar da shi, suka kuma rufe iyakokin ƙasar, suka dakatar da hukumomin gwamnati tare da ayyana, dokar ta-baci yayin da suke sanar da kafa gwamnatin mulkin soja.[1]
Quick Facts Iri, Kwanan watan ...
![]() | |
Iri |
coup d'état (en) ![]() |
---|---|
Kwanan watan | 26 ga Yuli, 2023 |
Wuri |
Niamey Nijar |
Ƙasa | Nijar |
Participant (en) ![]() |
Kulle
Wannan dai shi ne karo na biyar da sojoji suka yi juyin mulki tun bayan samun ƴancin kai a shekarar 1960.