From Wikipedia, the free encyclopedia
João Pedro Junqueira[1] ( an haife shi ranar 26 ga watan Satumbar, shekarar 2001)[2] ƙwararren dan wasan ƙwallon ƙafan kasar brazil ne wanda ke taka ledarsa a matsayin dan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta premier league wato Brighton & Hove Albion da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafan kasar tasa ta Brazil.[3]
João Pedro | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | João Pedro Junqueira Jesus | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ribeirão Preto (en) , 26 Satumba 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.82 m |
An haifi João Pedro a Ribeirão Preto ga iyayensa Flavia Junqueira da José João de Jesus, wanda aka fi sani da Chicão, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na sannan an daure Chicão na tsawon shekaru goma sha shida a cikin shekarar 2002, wanda yayi takwas, saboda kasancewarsa kayan haɗin kai ga kisan kai.[4][5] A lokacin da aka ɗaure Chicão, shi da Junqueira sun rabu.[6]
A ranar 19 ga watan Agusta a shekarar 2023, an kira Pedro a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Brazil.Pedro zai fara buga wasansa na farko da Brazil a minti na 84 da aka doke su a wasan da suka tashi 1-0 da Morocco.[7] Bayan watanni hudu ne kuma a ranar 6 ga watan Nuwamba, an kira Pedro zuwa babban tawagar Brazil a karon farko.[8]A ranar 16 ga watan Nuwamba, Pedro zai fara buga wa Seleção wasa bayan ya zo a matsayin sauye ga Vinícius Júnior da ya ji rauni a minti na 27 a cikin rashin nasara 2-1 da sukayi da kasar Colombia.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.