Jima'in jinsi
sha'awar soyayya ko jima'i ko ɗabi'a tsakanin ma'aurata ko jinsi ɗaya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Jima'in jinsi itace sha'awa ta romans, sha'awar jima'i ko son jima'i tsakanin mutanen dake jinsi daya ko gender. Amatsayin sexual orientation, Jima'in jinsi shine "irin so, romans, da/ko sha'awar jima'i" ga mutanen dake jinsi daya. Kuma tana iya nufin yadda mutum ke siffanta kanshi dangane da Waɗancan ababen sha'awar dabi'ar da aka zayyano sannan Mutanen LGBT waɗanda keda irin wannan sha'awowin."[1][2] Tare da jima'in jinsi biyu da jima'in jinsuna, jima'in jinsi na daya daga cikin manyan rabe-rabe uku a heterosexual–homosexual continuum.[1] malaman kimiyya basu san meke sanya yadda mutum ke samun son jima'in sa ba, amma sun ajiye cewa yana samuwa ne ta complex interplay of genetic, hormonal, da yanayin wurin zaman mutum,[3][4][5] sannan basu dube shi ba amatsayin zaɓi bane.[3][4][6] Sunfi raja'a a bayanan ilimin halitta rayuwa,[3] wanda ke maida hankali akan genetic factors, the early uterine environment, dukkanin su, ko kuma shigar da genetic da social factors.[7][8]
liwadi | |
---|---|
sexual orientation (en) da romantic orientation (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | non-heterosexuality (en) da monosexuality (en) |
Mabiyi | prehomosexual (en) |
Yana haddasa | same-sex relationship (en) |
Hashtag (en) | homosexual |
Hannun riga da | heterosexuality (en) |