Jima
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jima hanya ce da ake sarrafa fata a gyara ta don a yi wani amfani na daban da ita, ko kuma jima sana'a ce ta gyara fatar dabba ta hanyar ciccire gashin jikin fatar da sauran abubuwan da ba'a so. Jima a kasar Hausa ta kasu kashi biyu, akwai na gargajiya sannan kuma akwai ta zamani.[1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Jima | |
---|---|
process (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | leather production process (en) , craft (en) da cleaning (en) |
Bangare na | Musulunci |
Product or material produced or service provided (en) | leather (en) |
Intangible cultural heritage status (en) | Living traditions – An inventory of intangible cultural heritage in Sweden (en) |
Shafin yanar gizo | levandekulturarv.se… da levandekulturarv.se… |
Gudanarwan | tanner (en) |
Uses (en) | fata |
Kulle