Jarabawa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jarabawa, ko gwaji wani tsari ne na masu karatu da malamai ke anfani dashi wajen gwada hazakar dalibai akan ilimin da aka basu a baya.[1]
Ana gwajin dalibai ta hanyar rubutawa a takarda ko a na’ura mai kwakwalwa.ko wurin da aka tanada wajen gwajin ilimin da aka basu(dalibai).
Quick Facts kwaji, Bayanai ...
kwaji | |
---|---|
type of test (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | work (en) |
Amfani | educational assessment (en) |
Has characteristic (en) | test validity (en) |
Kulle