Ismail II
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ismail II (Farisawa: اسماعیل دوم Ismāʿīl II) (31 Mayu 1537 – 24 Nuwamba 1577[1]) An haife shi a matsayin Ismail Mirza (Farisawa: اسماعیل میرزا Ismāʿīl Mirza) Shi ne Shah na biyu na daular Safawiyya kuma ya yi mulki daga 1576[2][3] zuwa 1577. Mahaifinsa shine Shah Tahmasp I.
Quick Facts Ismail II Shahanshah, Haihuwa ...
Ismail II Shahanshah | |||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() Hoton Ismail II daga wani shafi na sigarsa ta Shahnameh | |||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Ismail Mirza 31 ga Mayu 1537 Qom, ![]() | ||||||||||||||||||||
Mutuwa |
24 Nuwamba 1577 (shekaru 40) Qazvin, ![]() | ||||||||||||||||||||
Burial place | Husayn ar-Reza kushewar wali, Qazvin, Iran | ||||||||||||||||||||
Uwar gida(s) | Safiye Begum | ||||||||||||||||||||
Yara | Abul Fawaris Shuja'ul-DinSafiya Sultan BegumFakhrJahan BegumGawhar Soltan Begum | ||||||||||||||||||||
Iyayes |
Tahmasp I (father) Sultanum Begum (mother) | ||||||||||||||||||||
Iyali | Gidan Safawiyya | ||||||||||||||||||||
|
Kulle