From Wikipedia, the free encyclopedia
Instagram daya daga cikin manyan shafuka na sada zumunta.Wadanda mutanan fadin duniya gabaki daya suke tattaruwa akan yanar gizo domin tattaunawa, Instagram yafi maida hankali akan Hoto da kuma Bidiyo, kuma mutane na tallata hajarsa ta kasuwanci.[1]
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Quick Facts URL (en), Iri ...
URL (en) | https://www.instagram.com |
---|---|
Iri | social networking service (en) , yanar gizo, image hosting service (en) , online video platform (en) da online community (en) |
Language (en) | multiple languages (en) |
License (en) | proprietary license (en) da freeware (en) |
Bangare na | Meta Platforms (en) |
Mai-iko | Meta Platforms (en) |
Maƙirƙiri | Kevin Systrom (en) da Mike Krieger (en) |
Service entry (en) | 6 Oktoba 2010 |
Wurin hedkwatar | San Francisco |
Wurin hedkwatar | Tarayyar Amurka |
Alexa rank (en) |
20 (21 ga Janairu, 2022) 17 (7 Nuwamba, 2017) 17 (20 Nuwamba, 2017) 14 (13 ga Yuli, 2018) 17 (31 Oktoba 2017) 16 (2 ga Maris, 2019) 29 (9 ga Afirilu, 2020) |
Official blog URL (en) | https://about.instagram.com/blog |
instagram da InstagramES | |
instagram, instagramforbusiness, design da shop | |
Youtube | UCHQU99yKRd_BQVSci2MZ08w |
Kulle