Imane Abdelahad
From Wikipedia, the free encyclopedia
Imane Abdelahad (Arabic, an haife ta a ranar 21 ga watan Yulin shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Maroko wacce ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida ga SC Casablanca da ƙungiyar mata ta ƙasar Marok.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Fas, 1994 (29/30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Kulle