Humboldt Forum
From Wikipedia, the free encyclopedia
Humboldt Forum wani gidan tarihi ne a Berlin wanda ke baje kolin ayyukan fasaha daga kasashen da ba na Turai ba, musamman daga Afirka. Yana cikin "City Palace" da aka sake ginawa a tsakiyar Berlin. Daraktan shine Hartmut Dorgerloh.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Humboldt Forum | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Jamus |
Seat of government (en) | Berlin |
Borough of Berlin (en) | Berlin-Mitte (en) |
Coordinates | 52°31′03″N 13°24′10″E |
History and use | |
Opening ceremony | 16 Disamba 2020 |
Ƙaddamarwa | 16 Disamba 2020 |
Shugaba | Hartmut Dorgerloh (en) |
Suna saboda |
Alexander von Humboldt (en) Wilhelm von Humboldt (en) |
Offical website | |
|
Kulle