From Wikipedia, the free encyclopedia
Bosnia-Herzegovina ko Bosiniya Hazegobina[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Bosnia-Herzegovina tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 51,197. Bosnia-Herzegovina tana da yawan jama'a 3,531,159, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2013. Bosnia-Herzegovina tana da iyaka da Kroatiya, da Serbiya, kuma da Montenegro. Babban birnin Bosnia-Herzegovina, Sarajevo ne.
Bosnia-Herzegovina | |||||
---|---|---|---|---|---|
Херцеговина (sr) | |||||
| |||||
Suna saboda | Stjepan Vukčić Kosača (en) da Herzog (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Herzegovina | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 11,000 km² |
Bosnia-Herzegovina ta samu yancin kanta a shekara ta 1992.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.