From Wikipedia, the free encyclopedia
Harare (lafazi : /harare/) birni ne, da ke a ƙasar Zimbabwe. Shi ne babban birnin ƙasar Zimbabwe. Harare yana da yawan jama'a 2,800,000, bisa ga jimillar 2006. An gina birnin Harare a ƙarshen karni na sha tara.
Harare | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Zimbabwe | ||||
Province of Zimbabwe (en) | Harare Province (en) | ||||
Babban birnin |
Zimbabwe Rhodesia (en) Southern Rhodesia (en) Zimbabwe Rhodesia (en) Federation of Rhodesia and Nyasaland (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,150,000 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 2,238.18 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 960,600,000 m² | ||||
Altitude (en) | 1,492 m-1,494 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1890 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | hararecity.co.zw |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.