Gine-Ginen Hausawa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gine-ginen Hausawa shine gine-ginen al'ummar Hausawa. Siffofin gine-ginen Hausa sun hada da masallatai, bango, mahallai, da kofofi. Gine-ginen gargajiya na kasar hausa wani bangare ne na yadda al'ummar Hausawa ke gina mahalan su masu alaka da yanayinsu na zahiri.