Germaine Ahidjo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Germaine Habiba Ahidjo (an haife ta ranar 11 ga Watan Fabrairu shekarar alif 1932 [1] - 20 Afrilu 2021) 'yar siyasar Kamaru ce kuma ma'aikaciyar jinya. Ita ce matar shugaban ƙasar Kamaru ta farko Ahmadou Ahidjo. Ta kasance Uwargidan Shugaban Kasar Kamaru tun daga shekarun 1960 zuwa 1982.[2]
Quick Facts 1. First Lady of Cameroon, Rayuwa ...
Germaine Ahidjo | |||
---|---|---|---|
5 Mayu 1960 - 6 Nuwamba, 1982 - Jeanne-Irène Biya → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Mokolo (en) , 11 ga Faburairu, 1932 | ||
ƙasa | Kameru | ||
Mutuwa | Dakar, 20 ga Afirilu, 2021 | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Ahmadu Ahidjo | ||
Sana'a | |||
Sana'a | nurse (en) |
Kulle